Giwa (Kaduna)
Giwa | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Jihar Kaduna | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 2,066 km² | |||
Tsarin Siyasa | ||||
Majalisar zartarwa | supervisory councillors of Giwa local government (en) | |||
Gangar majalisa | Giwa legislative council (en) | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
- Ƙaramar hukumar Giwa karamar hukuma ce a jihar Kaduna a Najeriya. Hedkwatar ta, tana cikin garin Giwa. Abubakar Lawal ne shugaban karamar hukumar Giwa Wanda yake kai a yanzu.[1]
An kirkiro ta ne a ranar 15 ga Satumbar 1991, da shugaban kasa na lokacin kuma babban kwamandan Tarayyar Najeriya Janar Ibrahim Badamasi Babangida GCFR, daga karamar hukumar Igabi ta jihar Kaduna. [2]
Tana da yanki na 2,066 km2 da yawan jama'a 286,427 a ƙidayar 2006.
Tana da unguwanni 11 wadanda su ne shika, Idasu, Kadaga, Danmahawayi, Kidandan, Galadimawa, Gangara, Giwa, Kakangi, Pan Hauya da kuma yakawada kuma tare da kananan hukumomi 2 na cigaba.[2]
Tana nan a Arewa maso Yamma da Jihar Kaduna.[2] Lambar akwatin gidan waya na karamar hukumar Giwa ita ce 81 it0.[3][3][4]
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]An ƙirƙiro ta ne a ranar 15 ga Satumba 1991, a zamanin shugaban ƙasa na Mulkin Soja na, Najeriya Janar Ibrahim Badamasi Babangida GCFR, daga karamar hukumar Igabi ta jihar Kaduna.
Al umma
[gyara sashe | gyara masomin]Tana da faɗin kasa Dayawa 2,066 km2 da yawan jama'a 2 a kidayar 2006. Tana da Gundumomi 11 su ne shika, Idasu, Kaɗage, Ɗanmahawayi, Kidandan, Galadimawa, Gangara, Giwa, Kakangi, Panhauya da kuma Yakawada kuma tare da mazaunin Ƴan Majalisar dokokin jihar Kaduna guda 2 Giwa ta Gabas Inda Tpl Adamu Muhammad Shika ke wakilta . da Giwa ta yamma wadda Hon.Umar Auwal Bajimi ke wakilta. Tana nan a Arewa maso Yamma a Najeriya
Lambar akwatin gidan waya na karamar hukumar Giwa ita ce 810.
Ayyukan Tattalin Arziki a Giwa
[gyara sashe | gyara masomin]Baban tattalin arzikin Al'ummar karamar hukumar Giwa shine Noma da kiwo da Ƴan Kasuwanni, sai ɗai_ɗai kun ma'aikatan Gwamnati.
Akwai kasuwannin mako-mako da ake ci a kasuwar Giwa . Kasuwar Galadimawa da Kasuwar Ɗa'a Wannan kasuwanni suna sayar da kayan gona da Dabbobi iri-iri.,
Jerin unguwanni a hukumar giwa
[gyara sashe | gyara masomin]- Giwa
- Danmahawayi
- Idasu
- Pan Hauya
- Galadimawa
- Kadage
- Shika
- Gangara
- Kakangi
- Kidandan
- yakawada[5]
Manazarta.
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://en.db-city.com/en.db-city.com--Nigeria--Kaduna--Giwa[permanent dead link]
- ↑ 2.0 2.1 https://www.manpower.com.ng/places/lga/386/giwa
- ↑ "Post Offices- with map of LGA".
- ↑ https://web.archive.org/web/20091007011423/http://www.nipost.gov.ng/PostCode.aspx
- ↑ https://www.medianigeria.com/giwa-l-g-a-polling-units-wards/<<[https:// (Ref) [<=muryaryanci.com/kaduna-an-tsige-mataimakin-shugaban-karamar-hukumar-giwa/?amp=1<=14November,2022<=